Kigali

babban birnin Rwanda From Wikipedia, the free encyclopedia

Kigali

Kigali (lafazi : /kigali/) birni ne, da ke a ƙasar Rwanda. Shi ne babban birnin ƙasar Rwanda. Kigali tana da yawan jama'a 1,132,686, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Kigali a shekara ta 1907.

Thumb
Koren Masallaci, Kigali
Thumb
Hotel na Gloria, Kigali
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Kigali
Thumb

Wuri
Thumb Thumb
 1°57′13″S 30°03′38″E
JamhuriyaRuwanda
Province of Rwanda (en) Kigali Province (en)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,156,663 (2019)
 Yawan mutane 1,584.47 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Kinyarwanda (en)
Turanci
Faransanci
Harshen Swahili
Labarin ƙasa
Yawan fili 730 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Ruganwa (mul)
Altitude (en) 1,567 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1907
Tsarin Siyasa
 Gwamna Samuel Dusengiyumva (en) (15 Disamba 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en)
Lamba ta ISO 3166-2 RW-01
Wasu abun

Yanar gizo kigalicity.gov.rw
TikTok: cityofkigalicapital
Kulle
Thumb
Kigali.
Thumb
hoton garin kigali

Hotuna

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.