Katako

From Wikipedia, the free encyclopedia

Katako

Katako Ice ne da aka gyara shi kuma ake samun sa daga jiki da tushen bishiya da wasu ire-iren itacen bishiyoyi. Katako abu ne dayake ginshiki ga jikin bishiya, wurin sanya bishiyar girma da dadi da kuma iya tsayuwa da kankanta, itace ke aika ruwa da sauran abubuwan da bishiyar ke bukata a tsakankanin bishiyar da ganyakin ta da wasu sassa na bishiyar da tushen. Katako na iya daukan dukkanin wani abu da aka sarrafa shi da icen bishiya ko tushen ta sauran bangarorin bishiyoyi.

Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
katako
Thumb
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na tissue (en) , renewable resource (en) , plant material (en) , biomass (en) da commodity (en)
Amfani sculpture material (en) da natural building material (en)
Kayan haɗi holocellulose (en) , lignin (en) da wood extractive (en)
Karatun ta xylology (en)
Natural product of taxon (en) bishiya da woody plant (en)
Described at URL (en) fpl.fs.fed.us…
Has characteristic (en) hygroscopy (en) da type of wood (en)
Amfani wajen wood carver (en) , joiner (en) , woodworker (en) da Kafinta
Recycling code (en) 50
Kulle
Thumb
Ana samar da katako daga bishiya
Thumb
wata matar daukar kaya ta dauko katako
Thumb
an tara katako a daji bayan an yanko shi
Thumb
wajen siyar da katako

An jima ana amfani da Katako, tsawon shekaru dubunnai da suka wuce, a matsayin makamashi, kayan aikin gini, a wurin haɗa kayayyakin aiki da makamai, kayan dakin da littafi, da dai sauran su.

Thumb
inda ake sarrafa katako

A shekara 2005, Karin samun bunkasan dajuka yakai 434 billion cubic meters, a inda kashi 47% cikin 100 na kasuwanci ne, kuma a matsayin abu yasasshe.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.