From Wikipedia, the free encyclopedia
A Tarayyar Amurka, jiha wani bangare ne na shiyar siyasa, wanda kasar ke dasu guda hamsin (50) da kuma babban birnin ta Washington D.C. Sun hade a tarayyar siyasa, kowace jiha nada tsarin gwamnatin akanta da iya inda ta kewaye, da kuma tafiyar da ikon da take dashi tareda gwamnatin tarayya. Dalilin wannan ikon ne yasa, Amurkawa suka zama yan'kasa a federal republic da kuma jihar da suke zaune Domicile (law)#United States|reside.[1] zama dan'kasa ko mazauni a Tarayyar Amurka bashi da tsauri, kuma ba'a bukutan amincewar wata gwamnati domin Freedom of movement under United States law|move between states, saidai ga wasu wadanda kotu ta hanasu domin wasu dalilai (misali., paroled yan'fursuna da yaran da iyayensu suka rabu wadanda suke child custody|sharing custody). Jihohi hudu na amfani da suna Commonwealth (U.S. state)|commonwealth akan jiha a cikakken sunansu.
jihar Tarayyar Amurika | |
---|---|
designation for an administrative territorial entity of a single country (en) | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | U.S. state da state of the United States |
Ƙasa | Tarayyar Amurka |
NCI Thesaurus ID (en) | C30010 |
Jihohi sun kasu ne zuwa County (United States)|counties ko county-equivalents, wanda a iya danganta Kananan hukumomi amma basa da iko. County or county-equivalent structure, ya banbanta a kowace jiha kuma jiha zata iya kirkiran Karamar hukumarta Local government in the United States|local governments. State governments of the United States|Gwamnatocin Jihar a Amurka anbasu iko daga Mutanen dake kowace jiha ta State constitution (United States)|constitutions dake kasashen su. All are grounded in republican principles, and each provides for a government, consisting of three branches, each with separate and independent powers: executive, legislative, and judicial.[2]
Jihohi hamsin (50) a Jere a tsarin haruffa:
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.