From Wikipedia, the free encyclopedia
Tsakanin 2009 da 2018 (amma banda shekara ta 2017) mujallar kasuwanci Forbes ta tattara jerin shekara-shekara na manyan shahararrun mutane a duniya. Jerin yana da damar mutum ɗaya a cikin kowane mutum miliyan 100, ma'ana a shekara ta 2009 akwai mutane 67 a cikin jerin, amma zuwa shekara ta 2018, akwai 75. An ware matsayoyin dangane da yawan arziki da kuma albarkatun ɗan adam da suka mamaye, da kuma karfin ikon su akan al'amurran duniya.
Jerin Shahararrun Mutanen Duniya da Forbes suka fitar | |
---|---|
ranked list (en) | |
Bayanai | |
Farawa | 2009 |
Sunan hukuma | The World's Most Powerful People |
Maƙirƙiri | Forbes (en) |
Maɗabba'a | Forbes (en) |
Lokacin farawa | 2009 |
Lokacin gamawa | 2018 |
Shafin yanar gizo | forbes.com… |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.