Remove ads
Wani karamin guri ne a birni Enugu, Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Iva Valley yanki ne da ke cikin birnin Enugu na Najeriya a jihar Enugu. Ana kiran sunan kwarin Iva bayan wani yankin wanda ke da suna iri ɗaya. Wurin yana ma'adinin kwarin Iva Valley Coal Mine. Kwarin Iva ya shahara a Enugu saboda abubuwan da suka faru a ranar 18 ga Nuwamba, 1949 lokacin da 'yan sanda suka harbe masu hakar ma'adinai 21 yayin da suke yajin aiki.
Iva Valley | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.