From Wikipedia, the free encyclopedia
Helmy Rafla (Mayu 15, 1909 - Afrilu 22, 1978; Larabci: حلمي رفلة)[1] darektan fina-finan Masar ne, marubucin fim, mai shirya fina-finai, kuma mai tsara kayan shafa.[2] Ana masa kallon ɗaya daga cikin fitattun masu shirya fina-finan Masar.[3]
An haifishi ranar 15 ga watan Mayu 1909 a Masarautar Masar.
Rafla ya yi wa ƴar wasan kwaikwayo Umm Kulthum kwalliya a yawancin fina-finai da ta yi, wanda ya ba shi damar tafiya zuwa Faransa don koyon fasahar kayan kwalliya. Bayan ya koma birnin Alkahira, ɗan kasuwa Talaat Harb ya nemi Rafla ya yi aiki a matsayin mataimakin wasu baƙi daga Turai waɗanda ke aiki a Studio Misr, ɗakin fim na Alkahira wanda Harb ya kafa.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.