Hassan Nasrallah

Sakatare janar na Hezbollah 1992-2024 From Wikipedia, the free encyclopedia

Hassan Nasrallah

Hassan Nasrallah (a cikin Larabci: حسن نصرالله  ; an haife shi a ranar 30 ga watan Agusta shekarar 1960 kuma ya mutu Satumba 27, 2024) shi ne shugaban jam'iyyar masu kishin Islama a Labanon da ake kira Hezbullah . Shi mai bin Shi'a ne ɗaya ɓangaren Musulunci . Wasu ƙasashe, kamar Amurka da Birtaniyya, suna daukar sa a matsayin ɗan ta’adda saboda hare-haren da yake kaiwa Isra’ila.

Quick Facts 3. Secretary General of Hezbollah (en), Rayuwa ...
Hassan Nasrallah
Thumb
3. Secretary General of Hezbollah (en)

16 ga Faburairu, 1992 - 27 Satumba 2024
Abbas al-Musawi - Sheikh Naeem Qasim (en)
Rayuwa
Haihuwa Bourj Hammoud (en) , 31 ga Augusta, 1960
ƙasa Lebanon
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Haret Hreik (en) , 27 Satumba 2024
Yanayin mutuwa targeted killing by Israel (en)  (airstrike (en)
asphyxia (en) )
Killed by Israeli Air Force (en)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Fatimah Yasin (en)  (1978 -  27 Satumba 2024)
Yara
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta Najaf Seminary (en)
Harsuna Larabci
Farisawa
Turanci
Malamai Muḥammad Bāqir aṣ-Ṣadr (en)
Sana'a
Sana'a Ulama'u, Shugaban soji, ɗan siyasa da military commander (en)
Wanda ya ja hankalinsa Khomeini, Muḥammad Bāqir aṣ-Ṣadr (en) da Abbas al-Musawi
Fafutuka Islamist Shi'ism (en)
Aikin soja
Ya faɗaci South Lebanon conflict (en)
2006 Lebanon War (en)
Syrian Civil War (en)
Syrian civil war spillover in Lebanon (en)
Israel–Hezbollah conflict (2023–2024) (en)
2000–2006 Shebaa Farms conflict (en)
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Hezbollah (en)
Hezbollah
IMDb nm1553794
Thumb
Kulle

Rayuwarsa ta farko

An haifi Hassan Nasrallah a Bourj Hammoud, gabashin Beirut . Ya kasance cikin yara goma a cikin danginsa. Ya tafi makarantar Al Najah, sannan kuma makarantar gwamnati a Sin el-Fil, Beirut. Yakin basasa a cikin 1975 ya sa danginsa suka koma tsohon gidansu a Bassouriyeh. A can, ya gama karatunsa na sakandire a makarantar gwamnati da ke Taya . Sannan ya shiga ƙungiyar Amal Movement, kungiyar yan tawaye dake wakiltar musulman shi’a a Lebanon.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.