From Wikipedia, the free encyclopedia
Hamani Diori ɗan siyasan kasar Nijar ne. An haife shi a shekara ta alif 1916 a Soudouré, Yammacin Afirkan Faransa; ya mutu a shekara ta 1989 a Rabat, Maroko. Hamani Diori shugaban kasar Nijar ne daga watan Nuwamban shekarar 1960 zuwa watan Afrilu, shekara ta 1974 (bayan Charles de Gaulle, shugaban Faransa - kafin Seyni Kountché).
Hamani Diori | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
10 Nuwamba, 1960 - 15 ga Afirilu, 1974 - Seyni Kountché →
10 Nuwamba, 1946 - ga Afirilu, 1951
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Soudouré da Boboye, 6 ga Yuni, 1916 | ||||||||
ƙasa |
Nijar Faransa | ||||||||
Harshen uwa | Faransanci | ||||||||
Mutuwa | Rabat, 23 ga Afirilu, 1989 | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Abokiyar zama | Aissa Diori | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | École normale supérieure William Ponty (en) | ||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da Malami | ||||||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||
Jam'iyar siyasa | African Democratic Rally (en) |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.