Ramat Polytechnic babbar jami'a ce ta koyo a Maiduguri jihar Borno, Najeriya. Gwamnatin tsohuwar jihar Arewa maso Gabas ce ta kafa ta a watan Janairu, 1973[1] a matsayin Kwalejin Fasaha ta Gwamnati.[2][3]

Quick Facts Bayanai, Suna a hukumance ...
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Gwamnatin Tarayya, Oko
Bayanai
Suna a hukumance
Federal Polytechnic Oko
Iri polytechnic (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Aiki
Mamba na Ƙungiyar Jami'in Afrika
Harshen amfani Turanci da Harshen Ibo
Tarihi
Ƙirƙira 1982
federalpolyoko.edu.ng
Kulle

Bayan Fage

Gwamnatin jihar Borno ta sauya mata suna zuwa Kwalejin Fasaha ta Ramat a watan Afrilun shekara alif dari da chasa a shekarar alif dubu daya da dari tara da saba'in da takwas 1978 domin girmama Shugaban kasa na lokacin, marigayi Janar Murtala Ramat Muhammad. Kwalejin Ramat ta sami matsayinta na kwalejin kimiyya a watan Agustan shekarata alif dubu daya da dari tara da saba'in da tara 1979 daidai da shirin Gwamnatin Tarayya na sake sunan dukkan Kwalejojin Fasaha a kasar zuwa Polytechnic. Ramat Polytechnic wata babbar jami’a ce da gwamnatin tarayya ta amince da ita kuma Hukumar Kula da Ilimin Fasaha (NBTE) da Hukumar Kula da Kwalejojin Ilimi (NCCE) sun amince da ita.

Darussan

Kwalejin tana da Ƙungiyoyin Ilimi 30 waɗanda aka tsara a ƙarƙashin makarantun ilimi 5, waɗanda sune:

  • Makarantar Aikin Noma da Aiyuka
  • Makarantar Injiniya da Fasahar Muhalli
  • Makarantar Nazarin Muhalli
  • Makarantar Nazarin Gudanarwa
  • Makarantar Koyar da Sana'a da Fasaha.

Duba Har ila yau

Jerin Kimiyyar Kimiyya da Fasaha a Najeriya

Nassoshi

Hanyoyin waje

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.