From Wikipedia, the free encyclopedia
Blida (lafazi : /blida/ ; da harshen Berber: ⵍⴻⴱⵍⵉⴸⴰ; da Larabci: البليدة) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya. Blida tana da yawan jama'a 163 586, bisa ga jimillar shekarar 2008. An gina birnin Blida a karni na sha shida bayan haifuwar Annabi Issa.
Blida | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Aljeriya | ||||
Province of Algeria (en) | Blida Province (en) | ||||
District of Algeria (en) | Blida District (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 163,586 (2008) | ||||
• Yawan mutane | 2,268.88 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 72.1 km² | ||||
Altitude (en) | 260 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Beni Tamou (en)
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 09000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +30 |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.