Bill Gates (an haifeshi ranar 28 ga watan Oktoban, shekarar 1955), kuma ya tashi a Seattle, Gates sun kirkiro 'Microsoft' tare da abokinsa Paul Allen a shekara ta (1975), a Albuquerque, 'New Mexico'Sun zama babban kampanin komputa a duniya. Bill Gates ya jagoranci kampanin a matsayin CEO har lokacin da ya sauka a matsayin, a watan Janairu a shekara ta (2000), sannan shugaban software architect. A karshen shekarun (1990) . An zarge shi da zamba a kasuwanci , wanda ake cewa adawar kasuwanci ce kawai. An dauke hakan a kotuna da yawa. A watan yuni a shekara ta (2006), Bill Gates [1] ya sanar da cewa zai karkatar da rabin aikin sa a Microsoft da cikakken aikinsa zuwa Bill & Melinda Gates Foundation , wato gidauniyar su ta sirri wadda da shi da matar sa, Melinda Gates , suka kirkira a shekarar( 2000). A sannu a hankali ya mika aikin sa ga
Bill Gates | |||
---|---|---|---|
ga Afirilu, 1975 - ga Janairu, 2000 ← no value - Steve Ballmer (mul) → | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | William Henry Gates III | ||
Haihuwa | Seattle, 28 Oktoba 1955 (68 shekaru) | ||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||
Mazauni | Bill Gates's house (en) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Bill Gates Sr. | ||
Mahaifiya | Mary Maxwell Gates | ||
Abokiyar zama | Melinda Gates (en) (1 ga Janairu, 1994 - ga Augusta, 2021) | ||
Yara | |||
Ahali | Kristianne Gates (en) da Libby Gates MacPhee (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Lakeside School (en) (1968 - 1973) Harvard College (en) (1973 - 1975) no value | ||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | entrepreneur (en) , Furogirama, philanthropist (en) , computer scientist (en) , inventor (en) , financier (en) , bridge player (en) , investor (en) , jarumi, marubuci da business magnate (en) | ||
Mahalarcin
| |||
Tsayi | 1.77 m | ||
Employers |
Bill & Melinda Gates Foundation (en) Microsoft (mul) | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
Mamba |
American Academy of Arts and Sciences (en) National Academy of Engineering (en) Chinese Academy of Engineering (en) | ||
IMDb | nm0309540 | ||
Ray Ozzid da Craig Mundie . Yayi murabus daga matsayin shugaban Microsoft a watan Fewarun a shekara ta ( 2014), sannan ya koma a matsayin me bada shawara don taimakawa sabon shugaban wato Satya Nadella. A watan maris a shekara ta ( 2020) , Bill Gates ya bar makamin sa a Microsoft da Berkshire Hathawadon ya maida hankali a kan ayyukan sa na taimako, wadda ya kunshi chanjin yanayi, Lapiyar duniya da ci gaba ta da kuma ilimi.
Tun a shekara ta (1987), ya kasance a cikin masu kudin duniya. daga shekara ta (1995 zuwa 2017)[2]
Ya rike matsayin mai kudin duniya har shekaru hudu. watan octoba a shekara ta( 2017) , CEO Jeff mawallafin Amazon ya zo ya kere shi kudi wanda kimanin kudin sa suka kai dalar amrika dala biliyan ($90.6), shi kuma Bill Gates yanada( $89.9). A watan nuwamba a shekara ta (2020), Bill Gates ya mallaki kimanin kudi dala biliyan ($113.7) lokacin. A watan nuwamba a shekarar (2020), Bill Gates wadda ya koma bayan Bezos da Elon Musk wato mataki na uku na masu kudin duniya.
Manazarta
Wikiwand in your browser!
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.