Air France
From Wikipedia, the free encyclopedia
Air France (Da harshen Hausa: Sama Faransa) kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Faris, a ƙasar Faransa. An kafa kamfanin a shekarar 1933. Yana da jiragen sama 295, daga kamfanonin Airbus, Boeing, Embraer, ATR da Bombardier.






Hotuna.
- File:GaredesInvalidesAFLogo2
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.