From Wikipedia, the free encyclopedia
Abiy Ahmed Ali (harshen Amhara: ዐቢይ አህመድ አሊ; harshen Oromo: Abiyyii Ahimad Alii) ɗan siyasan Habasha ne. An haife shi a shekara ta 1976 a Beshasha, Habasha. Abiy Ahmed firaministan kasar Habasha ne daga Afrilu 2018 (bayan Hailemariam Desalegn). A watan Oktoban 2021, an rantsar da Abiy Ahmed a hukumance a wa’adin shekaru 5 na biyu.
Abiy Ahmed | |||
---|---|---|---|
2 ga Afirilu, 2018 - ← Hailemariam Desalegn | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Abiy Ahmed Ali | ||
Haihuwa | Beshasha (en) , 15 ga Augusta, 1976 (48 shekaru) | ||
ƙasa | Habasha | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Zinash Tayachew (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Addis Ababa | ||
Harsuna |
Harshen Oromo Amharic (en) Tigrinya (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
Mahalarcin
| |||
Kyaututtuka |
gani
| ||
Mamba | The Family International (en) | ||
Digiri | lieutenant colonel (en) | ||
Imani | |||
Addini | Protestan bangaskiya | ||
Jam'iyar siyasa |
Prosperity Party (en) Oromo Democratic Party (en) Ethiopian People's Revolutionary Democratic Front (en) | ||
pmo.gov.et… |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.