![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/de/Boubon2.jpg/640px-Boubon2.jpg&w=640&q=50)
Yankin Tillabéri
yanki a Nijar / From Wikipedia, the free encyclopedia
Yankin Tillabéri (ko Tillabéry) yankin gwamnatin kasar Nijar ce; babban birnin yankin ita ce kuma Tillabéri. Tillabéri an kirkire ta ne a shekarar 1992, lokacin da yankin Niamey aka rabata da yankin yafita daga cikin Niamey kuma aka mayar da Niamey amatsayin Babban Birni.[1]
- Zagroda Djerma
- Yankin a shekarar 2008
- Taswirar Kasar Nijar: Na nuna yankin da launin Ja
- Boubon
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Wuri, Babban birni ...
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Tillabéri (fr) | |||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Babban birni | Tillabéri (gari) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,722,482 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 30.38 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 89,623 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NE-6 | ||||
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/f/f2/Tillaberi_in_Niger.svg/640px-Tillaberi_in_Niger.svg.png)