![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/a/a0/1996afghan_%25281%2529.png/640px-1996afghan_%25281%2529.png&w=640&q=50)
Yaƙin Basasar Afghanistan (1996–2001)
From Wikipedia, the free encyclopedia
Wannan labarin ya kunshi Tarihin Afghanistan tsakanin Bama da Taliban tayi wa Kabul, kuma sun kafa Masarautar Musulunci ta Afghanistan a ranar 27 ga watan Satumban shekara ta 1996, , da mamayewar Amurka da birtaniya yayi wa Afghanistan a ranar 7 ga watan Oktoban Shekara ta 2001: a lokacin da wani bangare ne na yakin basasar Afganistan da ya fara a cikin shekara ta 1989, sannan kuma wani bangare ne na yakin (a fadi mafi girma) a Afghanistan wanda ya fara a cikin shekara 1978 .
![]() | |
Iri |
civil war (en) ![]() |
---|---|
Bangare na |
Afghan conflict (en) ![]() |
Kwanan watan | 27 Satumba 1996 – 7 Oktoba 2001 |
Wuri | Afghanistan |
Ƙasa | Afghanistan |
Mai nasara |
Jahar musulunci ta Afghanistan gwamnatin na zaune a matsayin gwamnatin Afghanistan na mafi yawan} ƙasashen duniya, da Masarautar musulunci ta taliban a Afghanistan duk da haka tana karbuwa daga Saudi Arabia, Pakistan da kuma Hadaddiyar Daular Larabawa .
Ministan tsaron kasar na jahar musulunci Afghanistan, Ahmad Shah Massoud, ya kirkiri Kunigiyar hada kai(Arewacin hadaka) a cikin 'yan adawa ga Taliban. Kungiyar hada kai ta hada dukkan kabilun Afghanistan: Tajiks, Uzbeks, Hazaras, Turkmens, wasu Pashtuns da sauransu. A yayin rikicin, kungiyar Taliban ta samu tallafin soja daga Pakistan da kuma taimakon kudi daga Saudiyya. Pakistan ta tsoma baki a Afghanistan, tana tura dakaru da sojoji na kungiyar Frontier Corps da Soja akan kungiyar hadaka Al-Qaeda tallafawa Taliban da dubunnan mayaka da aka shigo da su daga Pakistan, kasashen Larabawa, da Asiya ta Tsakiya.