Wuraren Yawon Buɗe Ido a Legas
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jihar Legas, a Najeriya gida ce ga fitattun wuraren yawon bude ido da dama. Tun a shekarar 1995 ne Hukumar Sojoji ta kirkiro da yawon bude ido a Jihar Legas; tun daga lokacin, wuraren yawon buɗe ido sun karɓi dubban baƙi.
Quick Facts Bayanai, Facet of (en) ...
Wuraren Yawon Buɗe Ido a Legas | ||||
---|---|---|---|---|
aspect in a geographic region (en) | ||||
Bayanai | ||||
Facet of (en) | tourist attraction (en) | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
|
Kulle
Domin inganta harkokin yawon bude ido, fasaha da al’adu a jihar, gwamnan jihar da ya gabata Akinwunmi Ambode a shekarar 2015 ya kuma canza ma’aikatar yawon bude ido ma’aikatar fasaha da al’adu.[1][2]