Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya daga Ondo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga Ondo ta kunshi Sanatoci uku masu wakiltar Ondo ta Arewa, Ondo ta Kudu, Ondo ta tsakiya da kuma wakilai takwas Akoko South East/South West, Irele/Okitipupa, Ile-Oluji Okeigbo/Odigbo, Akoko North East/North West, Idanre/Ifedore., Ondo Gabas/ Yamma, Akure North/South, and Owo/Ose.
Quick Facts Bayanai, Ƙasa ...
Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya dag Ondo | |
---|---|
Nigerian National Assembly delegation (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Kulle