Tsibirin Moucha
From Wikipedia, the free encyclopedia
Tsibirin Moucha wani karamin tsibiri ne da ke gabar ruwan Djibouti. Tana nan a tsakiyar Tekun Tadjoura. Tsibirin yana daga cikin Yankin Djibouti; tsibirin yana da yawan jama'a kusan 20 mazauna, wanda ke ƙaruwa sosai lokacin bazara.
Quick Facts General information, Tsawo ...
Tsibirin Moucha | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 4.2 km |
Fadi | 2.5 km |
Yawan fili | 3 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 11°43′28″N 43°11′30″E |
Bangare na | Maskali Islands (en) |
Kasa | Jibuti |
Flanked by | Tekun Tadjoura |
Hydrography (en) |
Kulle
Burtaniya ta mamaye tsibirin daga 1840 zuwa 1887.