Tsibirin Lagos
Karamar hukuma ce a jahar najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Lagos Island, muhimmin wuri ne dake tsakiyar Karamar hukumar Lagos dake Jihar Lagos, Nijeriya. Tsibirin ya mamaye yammacin yankinsa, sannan ya kasance daya daga cikin yankunan Lagos. A kidaya da aka gudanar na 2006 ya sanya mutanen wurin a matsayin kimanin mutum .209,437 sannan tana da fadin 8.7 km2.
Quick Facts Wuri, Yawan mutane ...
Tsibirin Lagos | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jiha | Lagos | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 209,437 (2006) | ||||
• Yawan mutane | 978.68 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 214 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lagos Lagoon | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 101223 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +234 |
Kulle