Tirana
From Wikipedia, the free encyclopedia
Tirana, birni ne, da ke a ƙasar Albaniya. Shi ne babban birnin ƙasar Albaniya. Tirana yana da yawan jama'a 557,422, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Tirana kafin karni na sha biyar kafin haihuwar Annabi Issa.
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Tirana | |||||
---|---|---|---|---|---|
Tiranë (sq) Tirona (aln) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Albaniya | ||||
County of Albania (en) | Tirana County (en) | ||||
Municipality of Albania (en) | Tirana municipality (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 418,495 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 10,011.84 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 41.8 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lanë (en) da Tiranë (en) | ||||
Altitude (en) | 110 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1614 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Erion Veliaj (en) (21 ga Yuli, 2015) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 1001–1028 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 4 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tirana.al |
Kulle