yanki a Nijar From Wikipedia, the free encyclopedia
Yankin Tillabéri (ko Tillabéry) yankin gwamnatin kasar Nijar ce; babban birnin yankin ita ce kuma Tillabéri. Tillabéri an kirkire ta ne a shekarar 1992, lokacin da yankin Niamey aka rabata da yankin yafita daga cikin Niamey kuma aka mayar da Niamey amatsayin Babban Birni.[1]
Yankin Tillabéri | |||||
---|---|---|---|---|---|
Tillabéri (fr) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Babban birni | Tillabéri | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,722,482 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 30.38 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 89,623 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NE-6 |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.