Teke Oruh
From Wikipedia, the free encyclopedia
Teke Oruh (an haife shi a watan Agusta 8, 1978 a Legas ), wanda aka fi sani da African Prince, ƙwararren ɗan dambe ne na heavyweight daga Najeriya.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Teke Oruh | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Port Harcourt, 8 ga Augusta, 1978 (45 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) |
Kulle