rana a cikin mako From Wikipedia, the free encyclopedia
Talata da turanci Tuesday rana ce ta biyu Daga cikin ranakun mako. Daga ita sai ranar Laraba, gabaninta kuma ranar Litinin idan aka Haifi mutum watau namiji a wannan rana ana kiransa da ɗan tani mace kuma ana mata laƙabi da talatu ko talatuwa.kuma itace rana ta biyu Wadda ake zuwa aiki ko makarantan boko.
Talata | |
---|---|
day of the week (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Rana da non-holiday (en) |
Mabiyi | Litinin |
Ta biyo baya | Laraba |
Hashtag (en) | HappyTuesday, tuesdayvibe da TuesdayMotivation |
Code (en) | F |
Series ordinal (en) | 2 da 3 |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.