Ta'if
From Wikipedia, the free encyclopedia
Taif ko Ta'if ko Ɗaifa ( Larabci الطائف, aṭ-Ṭā’if ) birni ne, da ke a lardin Makka na Saudi Arabia, a tsayi a 1,879 metres (6,165 ft) a kan gangaren tsaunukan Sarawat (Dutsen Al-Sarawat). Yana da yawan jama'a 521,273 (ƙidayar 2004). A kowane bazara Gwamnatin Saudiyya tana tashi daga gari mai zafi na Riyadh zuwa Ta'if. Garin shine tsakiyar yankin noma wanda aka san shi da inabi, wardi da zuma.
Quick Facts 'if, Wuri ...
Ta'if | |||||
---|---|---|---|---|---|
الطائف (ar) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya | ||||
Province of Saudi Arabia (en) | yankin Makka | ||||
Governorate of Saudi Arabia (en) | Ta'if governorate (en) | ||||
Babban birnin |
Ta'if governorate (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 579,970 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 1,806.76 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 321 km² | ||||
Altitude (en) | 1,879 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 6 century | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Ta'if (en)
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 21944 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | taifcity.gov.sa |
Kulle