Skopje
From Wikipedia, the free encyclopedia
Skopje, birni ne, da ke a ƙasar Masadoiniya ta Arewa. Shi ne babban birnin ƙasar Masadoiniya ta Arewa. Skopje yana da yawan jama'a 584,000, bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Skopje kafin karni na goma kafin haihuwar Annabi Issa.
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Skopje | |||||
---|---|---|---|---|---|
Скопје (mk) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Masadoiniya ta Arewa | ||||
Statistical region of North Macedonia (en) | Skopje Statistical Region (en) | ||||
Administrative territorial entity of North Macedonia (en) | Greater Skopje (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 526,502 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 921.33 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 571.46 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Vardar (en) | ||||
Altitude (en) | 270 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Patron saint (en) | Theotokos (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Danela Arsovska (en) (31 Oktoba 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 1000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 02 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | skopje.gov.mk |
Kulle