From Wikipedia, the free encyclopedia
shedan (ibilis) Allah ya halicci mala'iku da yan Adam sannan ya halicci 'yan adam ya halicci duniyar mu dama ta wadansu halittun Allah zai girmama dan Adam sai wani daga mala'ikun ya nuna girman kai ga Ubangiji yana ganin shi daga wuta Allah ya halicce shi muda Allah ya halitta da ga yunɓu bamuda darajar da Allah yake so ya bamu, abinda yajawo masa Allah ya buga masa la'anta kenan ya ware shi daga cikin Mala'iku masu biya ga Ubangijin mu shi kuma yasha alwashin sai yasa Allah yayi fushi damu ta hanyar shagal tar damu ta hanyoyi da dama to musulmi mu kiyaye Allah muji tsoron kaidin shaidan.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.