Sardiniya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sardiniya ko Sardinia (lafazi: /sardiniya/) tsibiri ne, da ke a Tequn Yammancin Bangaren kasar Italiya. Tana da adadin fili marubba’in kilomita 24,090 da yawan mutane dasukai 1,662,045 (bisa ga jimillar kidayan 2014). Cagliari itace Babban birnin Sardiniya.
Quick Facts General information, Height above mean sea level (en) ...
Sardiniya | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 384 m |
Yawan fili | 23,949 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 40°N 9°E |
Bangare na | Blue Zone (en) |
Kasa | Italiya |
Territory | Italiya |
Flanked by | Bahar Rum |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa |
Sardinia (en) Ìsola di Sant'Antìoco (en) San Pietro Island (en) Asinara (en) |
Hydrography (en) |
Kulle