Sarƙar wuya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sarkar wuya
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Sarka dai abu ce ta ado da mata kanyi kwalliya da ita musamman a wutan su duk da akwai mazan da suke amfani da ita, to amman asalin sarka matane ke amfani da ita domin ado da kwalliya.