Sabon-Gari
From Wikipedia, the free encyclopedia
Karamar hukumar Sabon Gari karamar hukuma ce a jihar Kaduna a Najeriya. Yana daya daga cikin kananan hukumomin da ke cikin birnin garin Zariya sannan kuma daya ne daga cikin gundumomin masarautar kasar Zazzau . Birnin da koma qauye dogarawa, bomo, basawa, zabi, Samaru, kwari, Barashi, Machiya and Palladian. Majalisar karamar hukumar na karkashin jagorancin Alhaji Mohammed Usman.
Quick Facts Wuri, Tsarin Siyasa ...
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Kaduna | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Majalisar zartarwa |
supervisory councillors of Sabon-Gari local government (en) ![]() | |||
Gangar majalisa |
Sabon-Gari legislative council (en) ![]() | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kulle
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |