From Wikipedia, the free encyclopedia
São Gonçalo birni ne, da ke cikin jihar Rio de Janeiro ta Brazil. Yana arewa maso gabashin Guanabara Bay a cikin yankin Rio de Janeiro Metropolitan Area. Shi ne birni na 16 mafi yawan jama'a a Brazil.[1]
São Gonçalo | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Brazil | ||||
Federative unit of Brazil (en) | Rio de Janeiro (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 896,744 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 3,599.33 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 249.142 km² | ||||
Altitude (en) | 19 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 22 Satumba 1890 | ||||
Patron saint (en) | Gonçalo de Amarante (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | municipal chamber of São Gonçalo (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 24400-000 a 24799-999 | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 21 | ||||
Brazilian municipality code (en) | 3304904 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | saogoncalo.rj.gov.br |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.