Rundunar ƴan Sandan Najeriya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Rundunar Ƴan Sandan Nijeriya Ita ce babbar hukumar da ke jagorantar jami’an tsaro a Nijeriya tare da kimanin ma’aikata kusan 371,800. A yanzu haka akwai shirye-shiryen ƙara rundunar zuwa 650,000, tare da ƙara sabbin mayaka 280,000 zuwa 370,000 na yanzu. NPF kungiya ce mai girman gaske wacce ta kunshi daukacin jihohi 36 wadanda aka hada su zuwa shiyyoyi 12 da gabobin gudanarwa 7. IGP Alkali Usman Baba ne ke jagorantar hukumar a halin yanzu.. An bude police academy a wudil dake jahar kano nijeriya don Inganta tsaro a Nijeriya kaba daya.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Rundunar ƴan Sandan Najeriya | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | government agency (en) da interior ministry (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Hedkwata | Abuja |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1930 |
Kulle