Robin Bjørnholm-Jatta
From Wikipedia, the free encyclopedia
Robin Utseth Bjørnholm-Jatta (an haife shi ranar 27 ga watan Janairu 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a kulob ɗin Stjørdals-Blink. An haife shi a Norway, yana wakiltar tawagar kasar Gambia.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Trondheim, 27 ga Janairu, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Norway | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 180 cm |
Kulle