From Wikipedia, the free encyclopedia
Riɗi Bene seed (Sesamum indicum, Sesamum orientale). Tsiro ne da ke da ya'ya kanana, kuma ana amfani da yayan ridi wurin yin mai, ko amfani da shi a matsayin abinci. ridi yana da matukar amfani ga lafiyan Dan Adam. Dan akan sarrafata ta hanyoyi daban daban misali akan soyata dasiga ko gishiri don aci kuma akan yi afani da ganyenta dan yin miya da kuam sauran abubuwa da dama.
Riɗi | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Lamiales (en) |
Dangi | Pedaliaceae (en) |
Genus | Sesamum (en) |
jinsi | Sesamum indicum Linnaeus, 1753
|
General information | |
Tsatso | sesame oil (en) , sesame seed (en) da Sesami Semen (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.