Raƙumin dawa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Raƙumin dawa (Giraffa camelopardalis), wanda kuma akafi sani da rakumin dawa na Arewacin Afurka wato northern giraffe ko kuma rakumin dawa mai kaho uku,[1] wani nau'i ne na rakumin dawa wanda ya ake samu tun asali a Arewacin Afirka, duk da cewa, bincike ya nuna cewa rakumin na arewacin Afurka ya kasance wani nau'i ne na daban.[2][3]
Quick Facts Conservation status, Scientific classification ...
Raƙumin dawa | |
---|---|
Conservation status | |
Vulnerable (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Class | mammal (en) |
Order | Artiodactyla (en) |
Dangi | Giraffidae (en) |
Genus | Giraffa (en) |
jinsi | Giraffa camelopardalis Linnaeus, 1758
|
Geographic distribution | |
General information | |
Pregnancy | 457 Rana |
Tsayi | 5.5 m |
Nauyi | 54.5 kg |
Kimanin bugun zuciya | 150 beats per minute (en) |
Kulle
Nau'in rakumin dawan ya wanzu sosai a ko ina a Afurka tun daga karni na 19. Ana samun irin nau'in wadannan dabba a yankunan Senegal, Mali da Najeriya a yammacin Afurka har yi zuwa arewacin Afurka a Misra.[4]