Pietro Arduino
From Wikipedia, the free encyclopedia
Pietro Arduino (an haife shi ne a ranar 18 ga watan Yuli 1728, a cikin Caprino Veronese - 13 ga Afrilu 1805, a Padua ) ya kasance masanin tsirrai na Italia. (The standard) Masanin binciken kasa Giovanni Arduino (1714-1795) dan uwansa ne, kuma masanin noma Luigi Arduino (1750-1833) dansa ne.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Pietro Arduino | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Caprino Veronese (en) , 18 ga Yuli, 1728 |
Mutuwa | Padua (en) , 13 ga Afirilu, 1805 |
Ƴan uwa | |
Yara | |
Ahali | Giovanni Arduino (en) |
Karatu | |
Harsuna | Italiyanci |
Sana'a | |
Sana'a | botanist (en) , Mai tattala arziki da agronomist (en) |
Mamba | Academy of Sciences of Turin (en) |
Kulle