Pierre Kalulu
From Wikipedia, the free encyclopedia
Pierre Kazeye Rommel Kalulu Kyatengwa an haife shi 5 ga Yuni 2000 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar AC Milan ta Serie A. Galibi dan wasan baya na dama, kuma yana iya taka leda a tsaron tsakiya.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Pierre Kalulu | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Cikakken suna | Pierre Kazeye Rommel Kalulu Kyatengwa | ||||||||||||||||||
Haihuwa | Lyon, 5 ga Yuni, 2000 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||
Ahali | Aldo Kalulu (en) da Gédéon Kalulu (en) | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Kulle