![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/1/19/Flag_of_Perm.svg/langha-640px-Flag_of_Perm.svg.png&w=640&q=50)
Perm
From Wikipedia, the free encyclopedia
Perm ( Russian , lafazi: pʲɛrʲmʲ) birni ne da cibiyar gudanarwa na Perm Krai, Russia . Tana kwance a gaɓar Kogin Kama, a gindin tsaunukan Ural .
Quick Facts Take, Suna saboda ...
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Пермь (ru) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take | no value | ||||
| |||||
Suna saboda |
Great Perm (en) ![]() ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Krai of Russia (en) ![]() | Perm Krai (en) ![]() | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,027,153 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 1,284.46 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Rashanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 799.68 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Kama (en) ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 171 m-90 m | ||||
Wuri mafi tsayi |
Vyshka Hill Monument (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Yegoshikha (en) ![]() | ||||
Wanda ya samar |
Stroganov family (en) ![]() ![]() | ||||
Ƙirƙira | 4 Mayu 1723 (Julian) | ||||
Muhimman sha'ani |
Fire of Perm (en) ![]() | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa |
City Duma (en) ![]() | ||||
• Gwamna |
Dmitry Samoylov (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
city court (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 614000–614999 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 342 | ||||
OKTMO ID (en) ![]() | 57701000001 | ||||
OKATO ID (en) ![]() | 57401000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gorodperm.ru |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/d0/Sergei_Mikhailovich_Prokudin-Gorskii_-_City_of_Perm._General_view_%281910%29.jpg/640px-Sergei_Mikhailovich_Prokudin-Gorskii_-_City_of_Perm._General_view_%281910%29.jpg)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e6/Sergei_Mikhailovich_Prokudin-Gorskii_-_General_view_of_the_city_of_Perm_from_Gorodskie_Gorki_%281910%29.jpg/640px-Sergei_Mikhailovich_Prokudin-Gorskii_-_General_view_of_the_city_of_Perm_from_Gorodskie_Gorki_%281910%29.jpg)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/2/22/Coat_of_Arms_of_Perm.svg/90px-Coat_of_Arms_of_Perm.svg.png)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/1/19/Flag_of_Perm.svg/640px-Flag_of_Perm.svg.png)
Perm na ɗaya daga cikin manyan birane a Rasha, tare da mazauna birnin sama da 976,116 (2006 est.), Ƙasa da 1,001,653 da aka rubuta a ƙidayar 2002 da kuma 1,090,944 da aka rubuta a Cidayar 1989.
A cikin ilimin ƙasa, lokacin Permian ya ɗauki sunan daga yankin.
Daga 1940 har zuwa 1957, ana kiran garin da Molotov ( Мо́лотов ), bayan Vyacheslav Molotov .