Patrick Vieira
From Wikipedia, the free encyclopedia
Patrick Vieira (an haife shi a shekara ta 1976 a birnin Dakar, a ƙasar Senegal) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa. Ya buga wasan ƙwallon ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 1997 zuwa shekara ta 2009.
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/b1/Patrick_Vieira_-_Inter_Mailand_%284%29.jpg/640px-Patrick_Vieira_-_Inter_Mailand_%284%29.jpg)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/9d/Patrick_Vieira.jpg/640px-Patrick_Vieira.jpg)