![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/d8/Oleh_Protasov4.jpg/640px-Oleh_Protasov4.jpg&w=640&q=50)
Oleh Protasov
From Wikipedia, the free encyclopedia
Oleh Valeriyovych Protasov (Ukrainian ; an haife shi a ranar 4 ga watan Fabrairu a shekarar 1964) tsohon dan kwallon Ukraine ne da kuma Soviet wanda ya taka leda a matsayin dan wasan gaba. Ya kasance babban mamba na kungiyar tarayyar Soviet a cikin shekarun (1980) da kwallaye (28) da ya ci wa Tarayyar Soviet ya zamo na biyu a tarihin kungiyar, bayan Oleh Blokhin da yaci kwallaye (42). Ya kamata a yi la’akari da cewa sunansa sau da yawa ana rubuta shi ne da Oleg a yawancin ƙasashen duniya, musamman a lokacin da yake matsayin dan wasa.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Dnipro, 4 ga Faburairu, 1964 (60 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Ukraniya Kungiyar Sobiyet | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.86 m | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
Kulle
A tsakanin watan Oktoban shekara ta 2014 da watan Maris shekara ta 2015 ya kasance mai bada horo ga kungiyar kwallon kafa ta Romania Astra Giurgiu.