Nanyang
From Wikipedia, the free encyclopedia
Nanyang (lafazi : /nanyang/) birni ne, da ke a tsakiyar ƙasar Sin. Nanyang yana da yawan jama'a 2,000,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Nanyang kafin karni na biyar kafin haifuwan annabi Issa.
Quick Facts Wuri, Yawan mutane ...
Nanyang | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Sin | ||||
Province of China (en) | Henan (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 9,713,112 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 366.37 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 26,511.48 km² | ||||
Altitude (en) | 131 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 473000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 377 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | nanyang.gov.cn |
Kulle
Babban filin wasa na Nanyang Sports Center 35,000 shine babban wurin (kwallon kafa) a cikin birnin.