![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/99/Marburg_virus.jpg/640px-Marburg_virus.jpg&w=640&q=50)
Muƙala akan Annoba
From Wikipedia, the free encyclopedia
Annoba na nufin bayyanar wata kwayar cuta mai yaduwa cikin hanzari tsakanin al'umma. Idan cutar tana yaduwa a tsakanin kasashen duniya, ana kiranta 'Pandemic' cikin harshen Ingilishi watau Annoba mai karade duniya. Idan kuma ya kasance cutar na yaduwa a wani yankin gari ko kasa, ana kiranta epidemic[1] cikin harshen Ingilishi. Watau annoba dake yaduwa a wani yankin gari ko kasa. Cuta mai yaduwa ta wata kebantaciyyar hanya kuma take kama wasu takaitattun mutane an fi sanin ta da 'endemic' a harshen Ingilishi. Don haka ba a kiran cututtukan da ke kama kayyaddun mutane a duniya kamar mura wadda ke aukuwa a wani kebantaccen yanayi ba annoba ba ce.
Quick Facts
![]() |
---|
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/99/Marburg_virus.jpg/640px-Marburg_virus.jpg)