Mohammed Abdullahi Abubakar (an haife shi a ranar 11 ga watan Disamba a shekarar 1956) shine gwamnan Jihar Bauchi[1], Nijeriya[2] daga shekarar dubu biyu da sha biyar (2015) zuwa shekara ta dubu biyu da sha tara (2019).[3] Yazama gwamnan bayan doke dan takarar jam'iyar PDP Auwal Muhammad Jatau
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Mohammed Abdullahi Abubakar | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2019 ← Isa Yuguda - Bala Mohammed → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 11 Disamba 1956 (67 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Wikiwand in your browser!
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.