Miss University Africa 2017
From Wikipedia, the free encyclopedia
Miss University Africa 2017, bugu na 5 na gasar Miss University Africa, an gudanar da shi ne a ranar 2 ga Disamba,2017 a Cibiyar Taro ta Duniya ta Obi Wali da ke Fatakwal. Ƴan takara daga kasashen Afirka 54 ne suka fafata domin neman kambin. Wanda ya yi nasara, Lorriane Nadal na Mauritius ya gaji Rorisang Molefe na Lesotho, a matsayin Sarauniyar Miss University Africa. Uwargidan Gwamnan Jihar Ribas,Eberechi Wike ta samu sarautar a karshen taron.
Quick Facts Iri, Kwanan watan ...
Iri | beauty pageant edition (en) |
---|---|
Kwanan watan | 2017 |
Adadin masu shiga | 54 |
Mai nasara |
Lorriane Nadal (en) |
Kulle
Quick Facts Iri, Kwanan watan ...
Iri | beauty pageant edition (en) |
---|---|
Kwanan watan | 2017 |
Adadin masu shiga | 54 |
Mai nasara |
Lorriane Nadal (en) |
Kulle
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |