From Wikipedia, the free encyclopedia
Mawaƙi shine wanda yake rera waƙa ko da kayan kiɗa ko babu domin ya burge mutane ko kuma domin wani dalili na kansa, ko ya isar da sako, ko dan nishadi da soyayya. Mawaka sun kusa daban daban. Akwai mawakan zamani dana gargajiya. A karkashi kowanne kasafi kuma akwai irin salan wakokin su.
mawaƙi | |
---|---|
musical profession (en) da sana'a | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | masu kirkira |
Masana'anta | creative industries (en) |
Field of this occupation (en) | kiɗa |
ISCO-08 occupation class (en) | 2652 |
Mastodon instance URL (en) | https://musician.social |
Nada jerin | lists of musicians (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.