Masarautar Mutapa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Masarautar Mutapa wani lokacin ana kiranta daular Mutapa, Mwenemutapa, (Shona, Portuguese)–Masarautar Afirka ce a Zimbabwe, wacce ta faɗaɗa har zuwa ƙasar Mozambik a yau.
Quick Facts Wuri, Bayanan tarihi ...
Masarautar Mutapa | |||||
---|---|---|---|---|---|
Wene we Mutapa (sn) | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Masarautar Zimbabwe | ||||
Ƙirƙira | 1430 | ||||
Rushewa | 1760 |
Kulle
Quick Facts Wuri, Bayanan tarihi ...
Masarautar Mutapa | |||||
---|---|---|---|---|---|
Template:Native name | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Masarautar Zimbabwe | ||||
Ƙirƙira | 1430 | ||||
Rushewa | 1760 |
Kulle
A kalmar Fotigal Monomotapa fassarar sarauta ce ta Shona Mwenemutapa wacce aka samo daga haɗakar kalmomi biyu Mwene ma'ana Yarima ko sarki, da Mutapa ma'ana ƙasa. A tsawon lokaci an yi amfani da laƙabin sarauta ga masarautar gaba ɗaya, kuma ana amfani da ita don nuna yankin masarautar akan taswira daga lokacin.