From Wikipedia, the free encyclopedia
Managua birni ne da ke a yankin birnin Managua, a ƙasar Nicaragua. Shine babban birnin ƙasar Nicaragua. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Managua yana da yawan jama'a 1,401,687. An gina birnin Managua a shekara ta 1819.
Managua | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Nicaragua | ||||
Department of Nicaragua (en) | Managua Department (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 937,489 (2005) | ||||
• Yawan mutane | 3,508.57 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 267.2 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lake Managua (en) | ||||
Altitude (en) | 83 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 24 ga Maris, 1819 (Julian) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 10000–14345 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−06:00 (en)
| ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | managua.gob.ni |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.