![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/4/41/Norman_staircase_and_schoolhouse_in_The_King%2527s_School%252C_Canterbury.jpg/640px-Norman_staircase_and_schoolhouse_in_The_King%2527s_School%252C_Canterbury.jpg&w=640&q=50)
Makarantar allo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Makarantar allo ita ce tsohuwar hanyar koyo da koyar da karatun Al-Ƙur’ani mai girma a ƙasar Hausa. A garuruwa kamar Kano da Katsina. A Kano ana sa ran shigowar wannan karatu tun kusan shekaru ɗari (100) shida da sittin a baya, zamanin sarki Yaji Ɗan Tsamiya a shekara ta alif (1349 – 1385) lokacin da Fulani Wangarawa suka zo garin na Kano. A Katsina kuma, ana ganin tun shekaru ɗari shida da sittin da uku baya da suka gabata a zamanin Sarki Muhammadu Korau a shekara ta alif (1384 – 1398) lokacin da Sheikh Abdurrahman Zaite da jama'arsa suka je Katsina.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
makaranta, residence (en) ![]() ![]() |
Nada jerin |
list of boarding schools (en) ![]() |
Wannan makaranta a cikinta ake koyon karatun, Allo da rubutu da kuma haddace Al-Ƙur’anin Mai girma baki ɗaya. Malaman makarantar allo su suke rubuta Al-Ƙur’ani ko dai da ka, ko kuma ta hanyar mai-da-kama.
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/1/14/Allo_school_in_Nigeria.jpg/320px-Allo_school_in_Nigeria.jpg)
Tabbas Akwai tarbiyya sosai a makarantar masu yarin yawa a Allo saɓanin yadda wasu suke tunaninsu akai.