From Wikipedia, the free encyclopedia
Ma'aikatar muhalli, gandun daji da yawon buɗe ido ( MEFT ) ma'aikatar gwamnati ce ta Namibiya, mai hedikwata a Windhoek. [1] An ƙirƙire ta ne a lokacin 'yancin kai na Namibiya a cikin shekarar 1990 a matsayin Ma'aikatar Dabbobi, Kiyayewa da Yawon bude ido. [2] Ministan muhalli na Namibia na farko dana yawon bude ido shine Niko Bessinger, [3] minista na yanzu shi ne As of {{{1}}}[update][[Category:Articles containing potentially dated statements from Kuskuren bayani: Ba'a zata ba < mai-aiki.]] Minista Pohamba Shifeta.[4]
Ma'aikatar Muhalli Da Yawon Buɗe Ido | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Jerin Ma'aikatun Muhalli da tourism ministry (en) |
Ƙasa | Namibiya |
Mulki | |
Hedkwata | Windhoek |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2020 |
met.gov.na |
Ma'aikatun da suka ayyana kansu a matsayin "inganta ayyukan kiyaye halittu masu rai a cikin yanayin Namibiya ta hanyar amfani da albarkatun kasa da ci gaban yawon bude ido don mafi girman fa'idar zamantakewa da tattalin arzikin 'yan kasarta." An samo wa'adinsa ne daga Kundin Tsarin Mulki na Namibiya, musamman Babi na 11 "Ka'idojin Siyasa" da Mataki na 95 "Ciyar da Jin Dadin Jama'a". [5]
Namibiya ita ce kasa ta farko a Afirka da ta sanya kiyaye muhalli a cikin kundin tsarin mulkin kasa.[6]
Ma'aikatar tana da sassa uku:[7]
Sannan ya kunshi daraktoci guda bakwai:
Dukkan ministocin muhalli da yawon bude ido a cikin tsarin lokaci sune:
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.