München
From Wikipedia, the free encyclopedia
Munich babban birnin kasar Bavaria (jiha), kudancin Jamus. Birni ne mafi girma a Bavaria kuma birni na uku mafi girma a Jamus (bayan Berlin da Hamburg). Munich, birni mafi girma a kudancin Jamus, yana da nisan mil 30 (kilomita 50) arewa da ƙarshen tsaunin Alps da kuma gefen kogin Isar, wanda ke ratsa tsakiyar birnin. Pop. (2011) 1,348,335; (2015 mai zuwa) 1,450,381.[1]
Quick Facts Take, Kirari ...
München | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Solang der alte Peter (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«Weltstadt mit Herz» «München mag Dich» | ||||
Suna saboda | monk (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Jamus | ||||
Federated state of Germany (en) | Bavaria (en) | ||||
Regierungsbezirk (en) | Upper Bavaria (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,512,491 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 4,867.85 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 310.71 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Isar (en) , Isar-Werkkanal (en) , Würm (en) , Eisbach (en) , Auer Mühlbach (en) , Kleinhesseloher See (en) , Dreiseenplatte (en) , Kleine Isar (en) , Nymphenburg Canal (en) da Schwabinger Bach (en) | ||||
Altitude (en) | 519 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Munich (en) (1 ga Janairu, 1880) Dachau (en) (1 ga Afirilu, 1938) Fürstenfeldbruck (en) (1 ga Afirilu, 1942) Garching bei München (en) Q55278376 (1 ga Yuli, 1862-31 Disamba 1879) Q55278629 (1 ga Yuli, 1862-31 Disamba 1879) Neubiberg (en) Oberschleißheim (en) Ismaning (en) Unterföhring (en) Aschheim (en) Feldkirchen (en) Haar (en) Putzbrunn (en) Unterhaching (en) Grünwald (en) Pullach (en) Neuried (en) Planegg (en) Gräfelfing (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1158 | ||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Patron saint (en) | Benno (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Lord mayor of Munich (en) | Dieter Reiter (en) (1 Mayu 2014) | ||||
Ikonomi | |||||
Budget (en) | 8,869,571,100 € (2023) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 80331–81929 da 85540 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 089 | ||||
NUTS code | DE212 | ||||
German regional key (en) | 091620000000 | ||||
German municipality key (en) | 09162000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | stadt.muenchen.de… | ||||
Kulle