![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/4/4c/Loris_Karius.jpg/640px-Loris_Karius.jpg&w=640&q=50)
Loris Karius
From Wikipedia, the free encyclopedia
Loris Sven Karius (an haife shi 22 ga Yuni 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Premier League Newcastle United. Karius ya wakilci Jamus a matakin matasa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Loris Sven Karius |
Haihuwa |
Biberach an der Riss (en) ![]() |
ƙasa | Jamus |
Ƴan uwa | |
Ma'aurata |
Sophia Thomalla (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Jamusanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Lamban wasa | 13 |
Nauyi | 87 kg |
Tsayi | 187 cm |
Kulle